Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Ishaya, ɗan Amoz, ya aika wa Hezekiya cewa, “Ubangiji Allah na Isra'ila ya ji addu'arka, ya kuma amsa.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:20 a cikin mahallin