Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya yi addu'a ga Ubangiji ya ce, “Ya Ubangiji Allah na Isra'ila, kai da kake zaune a kan gadon sarautarka, kai kaɗai ne Allah a dukan mulkokin duniya, kai ne ka yi sama da ƙasa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 19

gani 2 Sar 19:15 a cikin mahallin