Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 18:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta huɗu ta sarautar sarki Hezekiya, a lokacin Hosheya ɗan Ila, Sarkin Isra'ila, yana da shekara bakwai da sarauta, sai Shalmanesar Sarkin Assuriya ya kawo wa Samariya yaƙi, ya kewaye ta.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:9 a cikin mahallin