Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 18:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har lokacin da zan zo in kwashe ku, in kai ku wata ƙasa mai kama da taku, ƙasa mai yalwar hatsi, da ruwan inabi,da abinci, da gonakin inabi, da itatuwan zaitun, da zuma, don ku rayu, kada ku mutu! Kada kuma ku yarda Hezekiya ya yaudare ku da cewa Ubangiji zai cece ku.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:32 a cikin mahallin