Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 18:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta goma sha huɗu ta sarautar sarki Hezekiya, sai Sennakerib, Sarkin Assuriya, ya kawo wa dukan birane masu garu na Yahuza yaƙi, ya kuwa ci su.

Karanta cikakken babi 2 Sar 18

gani 2 Sar 18:13 a cikin mahallin