Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuma suka yi wa Ubangiji Allahnsu abubuwan da ba daidai ba, daga ɓoye. Sun gina wa kansu matsafai a dukan garuruwansu daga hasumiya zuwa birni mai garu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:9 a cikin mahallin