Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta tara ta sarautar Hosheya, Sarkin Assuriya ya ci Samariya, ya kwashe Isra'ilawa zuwa Assuriya, ya ajiye su a Hala, da Habor a bakin kogin Gozan, da cikin garuruwan Mediyawa.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:6 a cikin mahallin