Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau suna yin yadda suka yi a dā. Ba su yi tsoron Ubangiji ba, ba su bi dokoki, ko ka'idodi, ko shari'a, ko umarnan Ubangiji ba, waɗanda ya umarci 'ya'yan Yakubu, wanda ya sa wa suna Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:34 a cikin mahallin