Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su ma suka yi tsoron Ubangiji, suka sa mutane iri dabam dabam su zama firistocin wuraren tsafinsu na kan tuddai. Firistocin nan suka miƙa hadayu dominsu a ɗakunan tsafinsu na kan tuddai.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:32 a cikin mahallin