Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 17:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk da haka kowace al'umma ta riƙa yin gumakanta, tana ajiye su a wuraren yin tsafin na kan tuddai waɗanda Samariyawa suka gina. Kowace al'umma kuma ta yi haka a garin da ta zauna.

Karanta cikakken babi 2 Sar 17

gani 2 Sar 17:29 a cikin mahallin