Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ahaz yana da shekara ashirin sa'ad da ya ci sarautar, ya kuwa yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Bai yi abin da yake da kyau a gaban Ubangiji Allahnsa ba, kamar yadda kakansa Dawuda ya yi.

Karanta cikakken babi 2 Sar 16

gani 2 Sar 16:2 a cikin mahallin