Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da shekara ashirin da biyar sa'ad da ya ci sarautar. Ya yi mulki shekara goma sha shida a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Yerusha, 'yar Zadok.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:33 a cikin mahallin