Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta hamsin ta sarautar Azariya Sarkin Yahuza, Fekahiya ɗan Menahem, ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi mulki shekara biyu.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:23 a cikin mahallin