Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana da shekara goma sha shida sa'ad da ya ci sarauta, ya kuwa yi mulki shekara hamsin da biyu a Urushalima. Sunan tsohuwarsa, Yekoliya ta Urushalima.

Karanta cikakken babi 2 Sar 15

gani 2 Sar 15:2 a cikin mahallin