Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara goma sha biyar ta sarautar Amaziya ɗan Yowash Sarkin Yahuza, Yerobowam ɗan Yehowash Sarkin Isra'ila, ya ci sarauta a Samariya. Ya yi mulki shekara arba'in da ɗaya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:23 a cikin mahallin