Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amaziya ɗan Yowash Sarkin Yahuza, ya yi shekara goma sha biyar bayan rasuwar Yehowash ɗan Yehowahaz Sarkin Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:17 a cikin mahallin