Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 14:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kwashe dukan zinariya, da azurfa, da dukan kwanonin da suke cikin Haikalin Ubangiji, da na baitulmalin gidan sarki, da mutanen da aka ba da su jingina, sa'an nan ya koma Samariya.

Karanta cikakken babi 2 Sar 14

gani 2 Sar 14:14 a cikin mahallin