Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 13:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yehowash ɗan Yehowahaz ya ƙwace daga hannun Ben-hadad, ɗan Hazayel, biranen da Ben-hadad ya ci da yaƙi daga hannun Yehowahaz, tsohonsa. Sau uku Yehowash ya ci shi da yaƙi, sa'an nan ya karɓe biranen Isra'ila.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:25 a cikin mahallin