Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 13:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Ubangiji ya nuna musu alheri, ya ji tausayinsu, bai ba su baya ba saboda alkawarinsa da Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu. Bai yarda ya hallaka su ba, bai kuma yi watsi da su ba har wa yau.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:23 a cikin mahallin