Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 13:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Elisha ya kamu da ciwon ajali, sai Yehowash Sarkin Isra'ila ya tafi wurinsa, ya yi kuka a gabansa, yana cewa, “Ubana, Ubana, karusar Isra'ila da mahayan dawakanta!”

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:14 a cikin mahallin