Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 13:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da bakwai ta sarautar Yowash Sarkin Yahuza, Yehowash ɗan Yehowahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya. Ya yi shekara goma sha shida yana sarauta.

Karanta cikakken babi 2 Sar 13

gani 2 Sar 13:10 a cikin mahallin