Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 12:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba a mori kuɗin da aka kawo a Haikalin Ubangiji domin yin kwanonin azurfa, da abin katse fitila, da tasoshi, da ƙahoni, da kwanonin zinariya ko na azurfa ba.

Karanta cikakken babi 2 Sar 12

gani 2 Sar 12:13 a cikin mahallin