Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 11:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ta duba, sai ta ga sarki a tsaye kusa da ginshiƙi bisa ga al'ada, shugabanni da masu busa kuwa suna tsaye kusa da sarki. Dukan mutanen ƙasar suna ta murna suna ta busa ƙaho. Sai Ataliya ta kece tufafinta, ta yi ihu, tana cewa, “Tawaye, tawaye!”

Karanta cikakken babi 2 Sar 11

gani 2 Sar 11:14 a cikin mahallin