Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da wasiƙar ta iso wurinsu, sai suka kwashi 'ya'yan sarki guda saba'in, suka karkashe su. Suka sa kawunansu cikin kwanduna, suka aika wa Yehu a Yezreyel.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:7 a cikin mahallin