Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aika cikin Isra'ila duka, dukan masu yi wa Ba'al sujada kuwa suka zo, ba wanda bai zo ba. Suka shiga, suka cika haikalin Ba'al makil daga wannan gefe zuwa wancan.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:21 a cikin mahallin