Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 10:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, yanzu sai ku kirawo mini dukan annabawan Ba'al, da dukan masu yi masa sujada, da dukan firistocinsa. Kada a manta da wani, gama ina da babbar hadayar da zan miƙa wa Ba'al. Duk wanda bai zo ba, za a kashe shi.” Amma dabara ce Yehu yake yi don ya hallaka waɗanda suke yi wa Ba'al sujada.

Karanta cikakken babi 2 Sar 10

gani 2 Sar 10:19 a cikin mahallin