Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya aiki shugaba tare da mutum hamsin su taho da Iliya. Mutumin kuwa ya haura wurin Iliya a kan dutse, ya ce masa, “Ya mutumin Allah, sarki ya umarta ka sauko.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:9 a cikin mahallin