Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 1:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce masa, “Wani mutum ya sadu da mu, ya ce mana, mu koma wurinka mu shaida maka, ‘Ubangiji ya ce, ba Allah a Isra'ila, har aka aike ku ku tambayi Ba'alzabul, gunkin Ekron? Domin haka ba za ka tashi daga kan gadon da kake kwance ba, amma lalle za ka mutu.’ ”

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:6 a cikin mahallin