Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mala'ikan Ubangiji ya yi magana da Iliya Batishbe, ya ce, “Tashi, ka tafi, ka sadu da manzannin Sarkin Samariya, ka ce musu, ‘Ba Allah a Isra'ila da za ku tafi ku tambayi Ba'alzabul, gunkin Ekron?’

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:3 a cikin mahallin