Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan mala'ikan Ubangiji ya ce wa Iliya, “Ka sauka, ka tafi tare da shi, kada ka ji tsoronsa.” Iliya kuwa ya tashi, ya tafi tare da shi har gaban sarki.

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:15 a cikin mahallin