Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya kuwa ya ce musu, “Idan ni mutumin Allah ne, bari wuta ta sauko daga sama ta cinye ka da mutane naka guda hamsin.” Wuta kuwa daga wurin Allah ta sauko daga sama ta cinye shugaban da mutanensa hamsin.

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:12 a cikin mahallin