Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sar 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuma ya sāke aiken wani shugaba tare da mutum hamsin. Suka tafi, shugaban ya ce wa Iliya, “Ya mutumin Allah, sarki ya umarta ka sauko da sauri.”

Karanta cikakken babi 2 Sar 1

gani 2 Sar 1:11 a cikin mahallin