Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya ce masa, “Kada ka ji tsoro, gama zan yi maka alheri ne saboda mahaifinka, Jonatan. Zan mayar maka da dukan gonakin kakanka, Saul. Kullum kuma za ka riƙa cin abinci a teburina.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 9

gani 2 Sam 9:7 a cikin mahallin