Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai ya aiki Adoniram ɗansa wurin sarki Dawuda don ya gaishe shi, ya kuma yaba masa saboda ya ci Hadadezer da yaƙi, gama Hadadezer yakan yi yaƙi da Toyi kullum. Adoniram kuwa ya kawo wa Dawuda kyautar kayan azurfa, da na zinariya, da na tagulla.

Karanta cikakken babi 2 Sam 8

gani 2 Sam 8:10 a cikin mahallin