Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ran nan Dawuda ya ce, “Duk wanda zai kashe Yebusiyawa, to, sai kuma ya haura zuwa wuriyar ruwa ya fāɗa wa guragu da makafi waɗanda ran Dawuda yake ƙi.” Don haka a kan ce, “Makafi da guragu ba za su shiga Haikali ba.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 5

gani 2 Sam 5:8 a cikin mahallin