Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 4:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ɗan nan na Saul yana da shugabanni biyu na 'yan hari, su ne Ba'ana da Rekab, 'ya'yan Rimmon na ƙasar Biliyaminu daga Biyerot, (gama an lasafta Biyerot cikin yankin ƙasar Biliyaminu.

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:2 a cikin mahallin