Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 4:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sa'ad da wani ya kawo mini labari cewa, ‘Saul ya mutu,’ mutumin ya yi tsammani albishir ne ya kawo mini, sai na kama shi na kashe shi a Ziklag. Ladan da na ba shi ke nan saboda labarinsa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 4

gani 2 Sam 4:10 a cikin mahallin