Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abner ya husata saboda wannan magana, ya ce, “Kana zato ni maci amanar ƙasa ne? Kana tsammani ina wa ƙasar Yahuza aiki ne? Tun da farko ina ta nuna alheri ga gidan Saul, tsohonka, da 'yan'uwansa, da abokansa, ban kuwa ba da ka a hannun Dawuda ba. Amma ga shi, yau ka zarge ni da laifin kwartanci game da wannan mata.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:8 a cikin mahallin