Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidan Saul da gidan Dawuda suka daɗe suna yaƙi da juna. Ƙarfin gidan Dawuda ya yi ta ƙaruwa, amma na gidan Saul ya yi ta raguwa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 3

gani 2 Sam 3:1 a cikin mahallin