Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 24:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab kuwa ya ba sarki yawan jimillar mutanen da aka samu. A Isra'ila an sami mutanen da suka isa yin yaƙi, su dubu ɗari takwas (800,000). A Yahuza kuwa an sami mutum dubu ɗari biyar (500,000).

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:9 a cikin mahallin