Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 24:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma sarki ya ce wa Arauna, “A'a, saye zan yi daga gare ka da tamani. Ba zan miƙa wa Ubangiji Allahna hadayun ƙonawa da abin da ban yi wahalarsa ba.” Dawuda ya sayi masussukar da shanu a bakin shekel hamsin na azurfa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:24 a cikin mahallin