Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 24:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Arauna kuwa ya ce wa Dawuda, “Bari ubangijina, sarki, ya karɓa, ya yi abin da yake so. Ga shanun nan domin hadayar ƙonawa, ga kuma itacen sussuka da karkiya domin itacen hadayar.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:22 a cikin mahallin