Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 24:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya ga mala'ika wanda yake hallakar da mutanen, sai ya ce wa Ubangiji, “Na yi laifi, na aikata mugunta, amma me waɗannan tumaki suka yi? Ina roƙonka, ka hukunta ni da gidan ubana.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:17 a cikin mahallin