Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 24:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Gad ya zo wurin Dawuda ya ce masa, “Kana so a yi yunwa shekara uku a ƙasarka? Ko kuwa kana so ka yi ta gudu a gaban abokan gabanka har wata uku? Ko kuwa ka fi so a yi annoba kwana uku a ƙasarka? Yanzu sai ka yi tunani, ka faɗi irin amsar da zan mayar wa Ubangiji da ya aiko ni.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 24

gani 2 Sam 24:13 a cikin mahallin