Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 23:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga sunayen jarumawan Dawuda, Yosheb-basshebet, daga Takemon, shi ne ɗaya daga cikin shugabanni uku. Ya girgiza māshinsa, ya kashe mutum ɗari takwas baki ɗaya.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:8 a cikin mahallin