Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 23:24-39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran jarumawan da suka zama talatin sun haɗu da waɗannan,Asahel, ɗan'uwan Yowab,Elhanan, ɗan Dodo, daga Baitalami,Shamma da Elika, daga Harod,Helez, daga Felet,Aira, ɗan Ikkesha, daga Tekowa,Abiyezer, daga Anatot,Sibbekai, daga Husha,Zalmon, daga Aho,Maharai, da Heled, ɗan Ba'ana, daga Netofa,Ittayi, ɗan Ribai, daga Gibeya ta Biliyaminu,Benaiya, daga Firaton,Hurai, daga kwaruruka kusa da Ga'ash,Abiyel, daga Araba,Azmawet, daga Bahurim,Eliyaba, daga Shalim,Yashen, daga Gimzo,Jonatan, ɗan Shamma, daga Harod,Ahiyam, ɗan Sharar, daga Harod,Elifelet, ɗan Ahasbai, daga Ma'aka,Eliyam, ɗan Ahitofel, daga Gilo,Hezro, daga Karmel,Nayarai, daga Arabiya,Igal, ɗan Natan, daga Zoba,Bani, daga Gad,Zelek, daga Ammon,Naharai, (mai ɗaukar wa Yowab, ɗan Zeruya makamai) daga Biyerot,Aira daga Gareb, daga Yattir,Uriya, Bahitte.Dukansu su talatin da bakwai ne shahararrun sojoji.

Karanta cikakken babi 2 Sam 23

gani 2 Sam 23:24-39 a cikin mahallin