Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka sake yin yaƙi da Filistiyawa a Gab, sai Elhanan, ɗan Yayir, mutumin Baitalami, ya kashe ɗan'uwan Goliyat na Gat, wanda girman gorar māshinsa ta yi kama da dirkar masaƙa.

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:19 a cikin mahallin