Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 21:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda ya tafi ya kwaso ƙasusuwan Saul da na ɗansa Jonatan daga wurin mutanen Yabesh a Gileyad. (Gama suka sace su daga dandalin Bet-sheyan, a inda Filistiyawa suka rataye su, a ranar da suka kashe Saul a Gilbowa.)

Karanta cikakken babi 2 Sam 21

gani 2 Sam 21:12 a cikin mahallin