Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Dawuda ya koma gidansa a Urushalima, kwarakwaran nan nasa guda goma waɗanda ya bar su tsaron gida ya keɓe su a wani gida inda za a yi tsaronsu. Ya yi ta lura da su, amma bai shiga wurinsu ba. Haka suka zauna a keɓe, suna zaune kamar gwauraye.

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:3 a cikin mahallin