Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

2 Sam 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba haka ba ne, ni dai ina neman mutumin ƙasar tudu ta Ifraimu, wanda ake ce da shi Sheba, ɗan Bikri. Shi ne ya tayar wa sarki Dawuda. Shi kaɗai za ku ba ni, ni kuwa zan janye daga garin.”Macen kuwa ta ce wa Yowab, “To, za a jefar maka kansa ta kan garu.”

Karanta cikakken babi 2 Sam 20

gani 2 Sam 20:21 a cikin mahallin